Aiki ga mai kareka,yau dai ran maza ya bacci shugaban kasar Chadi da kasan afilin yaki da Boko Haram

Lallai yau Abubakar Shekau ya tabbata matsoraci a bainar duniya,dajin shugaban kasar Chadi Idris Daby ya fito fagen fama da nufin kawo karshen yan ta’adan Boko Haram har cikin Shugaban Boko Haram Shekau ya dori ruwa!!!