An hallaka wasu gungun'yan ta'adda da suka yi yunkurin kai hari a Kano

Jami’an tsaro a Katsina, sun kashe wasu gungun ‘yan ta’adda da suka yi yunkurin kai hari a Jihar Kano da ke Arewacin Nijeriya.