Labaran Talabijin na 16/01/2020

***Kasashen ECOWAS masu magana da harshen Ingilishi da kuma Guinea sun ki amincewa da shawarar sake wa kudin CFA suna zuwa ECO.

***An sami cigaba a aikin gina madatsar ruwa mai samar da hasken wutar lantarki mafi girma a Afirka.

***Ana sarrafa ganyen abarba zuwa yadi da kuma jakunkuna.