Meet Northern Evans Bello Audu: Kasurgumin Dan Kidnapper din nan Yellow yana neman Ahuwa

Bello Abdu dan garkuwa da mutane da jami’ai sunka dade suna nema ruwa a jallo karshe ya shiga hannun yan sanda. Ya tona asirin abokan aikinshi da wadanda suke saida masu bindigogi kirar AK47. Ya hwadi zunzurutun kudaden da suke amsa ga mutane kamin su sakesu, wasu kuma su kashe in ba’a kawo masu kudi ba. Yacce shi mutumin Kasar Kajuru ne.

Su Abba Kyari ne sunka kamashi bayan ya dade yana basu wahala a daji. Dabarsu ta kasu cikin Jahohin Arewa har hudu; Abuja, Kaduna, Zamfara da Katsina. Labarinshi katamkwacin Kasurgumin Dan Kidnapper din Kudu mai suna Evans wanda labarinshi ya yadu a kahohin watsa labarai(media). #Kano #ArewaKidnappings #ArewaKillings #Zamfarakillings #GobirTV #Katsina #Zamfara #Hausa #Fulani